Game da Mu

Game da MOJO News Hausa, kafar yada labarai ce da ke kawo muku sahihan labarai cikin harshen Hausa cikin sauri da sauƙin fahimta. Muna kawo labarai daga sassa daban-daban, ciki har da Tsaro, Siyasa, Tattalin Arziki, Ilimi, Wasanni da Nishadi. Manufarmu ita ce samar da ingantattun bayanai cikin gaskiya, adalci da ƙwarewa, tare da bai wa masu karatu damar fahimtar muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya. MOJO News Hausa — Labari cikin Hausa, cikin sauƙin fahimta.