Jirgin Sojojin Saman Najeriya ya yi hatsari ana fargabar babu wanda ya tsira
Wani jirgin sama samfurin ATR-42 na Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ya yi hatsari a yankin Igbokoda na jihar Ondo ranar Litinin, 5 ga Oktoba, 2026.yayin...
Rundunar Sojin Najeriya Ta Ƙaddamar Da Kayan Yaƙi A Kebbi
Sojoji sun ƙara ƙarfafa tsaro da sabbin rundunoni da motocin yaƙi. Rundunar Sojin Najeriya ta ƙara ƙarfafa tsaronta a Jihar Kebbi, bayan kaddamar da sabbin rundunonin...
SOJOJI DA NDLEA SUN CAFKE MASU SAFARAR MAYAGUN KWAIKWAYO
Sojoji da NDLEA sun kama mutane biyar da miyagun ƙwayoyi a Adamawa Dakarun Bataliya ta 247 Reconnaissance, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Hana Sha da...
RIKICIN TSARON MALI NA BAZUWA ZUWA KUDANCI
Dioura ta faɗi, rikicin tsaron Mali na bazuwa zuwa kudanciRahotanni sun ce ƙungiyar JNIM ta karɓe sansanin sojojin Mali da ke Dioura, a yankin Mopti, duk...
’Yan sanda sun gano ɗaya daga cikin motocin da aka sace a gidan shugaban ADC
Edo: ’Yan sanda sun gano ɗaya daga cikin motocin da aka sace a gidan shugaban ADCRundunar ’yan sandan Jihar Edo ta gano ɗaya daga cikin motocin...
Kafin Farmakin Anyi Korafi Da A Dauki Mataki Kan Kalaman Malam
An kashe matashin da ya farmaki Malam Musa Lukawa a masallaciWani rikici ya barke a birnin Sokoto a ranar Juma’a, bayan wani matashi ya kai wa...
An Lalata Sansanonin Yan Ta’adda Tare Da Halaka 18
Hare-haren sama sun lalata sansanonin ’yan ta’adda, sun kashe 18 a Tumbunma BabaDaga Zagazola MakamaJiragen yaƙin saman Rundunar Sojin Najeriya ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun kai...
