Kwamishinan Yan Sandan Kano Ya Roki Sarki Na 15 Daya Soke Hawa
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kai ziyara fadar Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, da ke Nasarawa, inda ya...
An yankewa ɗan ci-rani ɗan Sri Lanka hukuncin kisa a Saudiyya kan ɓatanci ga Annabi SAW
Kotun ɗaukaka ƙara a Saudiyya ta yankewa wani matashin ɗan ci-rani ɗan ƙasar Sri Lanka, Sivarasa Anojan, hukuncin kisa kan zargin ɓatanci ga addinin Musulunci da...
Shettima Ya Kai Ta’aziyya Kan Mutuwar Masu Haƙar Ma’adinai 37 a Neja Da Bada Tallafin Miliyan 250 Ga Iyalansu
Shettima Ya Kai Ta’aziyya Kan Mutuwar Masu Haƙar Ma’adinai 37 a Neja Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya kai ziyarar ta’aziyya a Minna, babban birnin Jihar...
Tinubu ya ayyana makokin kwana uku ga jami’an Rundunar Sojin Sama da suka mutu a hatsarin jirgi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana makokin ƙasa na kwana uku don girmama jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) da suka rasu a hatsarin jirgin soja...
Jirgin Sojojin Saman Najeriya ya yi hatsari ana fargabar babu wanda ya tsira
Wani jirgin sama samfurin ATR-42 na Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ya yi hatsari a yankin Igbokoda na jihar Ondo ranar Litinin, 5 ga Oktoba, 2026.yayin...
Houthi ta yanke babbar hanyar da kaya ke shiga birnin Taiz,
Yemen: Gwamnati ta ƙaddamar da farmaki don ƙwato yankunan Houthi, yayin da ‘yan tawayen ke kewaye Taiz Gwamnatin Yemen da Saudiyya ke goyon baya ta sanar...
Saudiya Tayi Ragin Mai Na Bazata Ga Yankin Asia
Saudiyya ta rage farashin ɗanyen mai ga Asiya ba zato Saudi Aramco ta rage farashin ɗanyen man da take sayar wa ƙasashen Asiya a watan Nuwamba,...
Kashim Ya Ziyar Tunubu A Legas Bayan Taron UN
Shettima ya ziyarci Tinubu a Legas bayan dawowarsa daga UNGA Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Legas bayan dawowarsa Najeriya...
Tunubu Kwatanta Ƙasar Da Mara Lafiya Da Aka Gano Yana Da Cutar Daji, Maganin Zai Zama Mai Raɗaɗi Amma Yana Da Muhimmanci Domin Samun Sauƙi.
Tinubu: Najeriya ta kai wani sabon mataki, yanzu lokaci ne na gina wadata ga kowa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce Najeriya ta kai wani...
Kotu Ta Bada Umarnin Dawo Da Malamin Jami’a Bayan Korar sa
Kotun Kwadago ta soke korar da aka yi wa malami a Bauchi, ta ba da umarnin dawo da shi aiki. Babbar Kotun Kwadago ta Najeriya (National...
