Iran A Shirye Take Ta Sake Komawa Yaki
Araghchi: Iran a shirye take ta koma yaƙi, amma har yanzu tana buɗe ƙofar diflomasiyya. Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi ya ce Iran a shirye...
Akwai Barazanar Kare Sirrin Masu Amfani Da AI
Kwararar bayanan ChatGPT: OpenAI na binciken hotuna 53 da aka fallasa An samu rahoton wani sabon lamari da ya shafi sirrin bayanan masu amfani da ChatGPT,...
Gwamnatin Anambra tayi watsi da ikirarin Obi
Gwamnatin Anambra ta dage kan zargin bashin da Peter Obi ya bari tare da watsi da bayanansa. Gwamnatin Jihar Anambra ta sake jaddada cewa tsohon Gwamnan...
AL’ƘALIN BABBAR KOTUN TARAYYA YA FICE DAGA SHARI’AR ZARGIN AL’MUNDAHANA
Alkali ya janye daga shari’ar Ali Bello ta zargin almundahanar ₦10bn kan zargin sauya shaida. Mai shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja...
KOTU A JIHAR GOMBE TA BADA UMARNIN SAKE ZAƁEN DAN TAKARAR PDP
Kotu ta soke tikitin Pantami na PDP a Gombe, ta umarci a sake gudanar da zaɓen fidda gwani. Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta soke...
CBN YA RAGE KUDIN RUWA ZUWA KASO 23
Rage kuɗin ruwan CBN zai shafi ’yan Najeriya. ’yan kasuwa da masu zuba jari ta hanyoyi daban-dabanRage ƙimar manufofin kuɗi (Monetary Policy Rate – MPR) da...
KOTUN ƘWADAGO TA BAWA HUKUMAR PENCOM DAMAR BINCIKEN KAMFANI
Kotun Kwadago ta tabbatar da ikon PenCom na binciken bayanan kamfaniKotun Kwadago ta Ƙasa (National Industrial Court) ta tabbatar da ikon Hukumar Kula da Fansho ta...
KOTU DAKE GARIN DAMATURU TA BADA UMARNIN TSARE LAMARBAGO
Kotu ta tsare Lamarbago kan zargin ɓata sunan kwamishinan kasafi. Kotun Majistare ta Jiha mai lamba 1 da ke Damaturu, babban birnin Jihar Yobe, ta bayar...
Gwamnoni Shida Ne Kacal Na Arewa Suka Goyi Bayan Tunubu
Shettima: Gwamnoni 6 kacal daga cikin 19 na Arewa ne suka goyi bayan Tinubu a 2023Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa daga cikin gwamnonin...
Gwamnatin Sokoto Ta Rufe Masallacin Lukuwa
Gwamnatin Sokoto Ta Rufe Masallacin Sheikh Musa Lukuwa Bayan Harin KisaGwamnatin Jihar Sokoto ta ba da umarnin rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke...
